Bangaren kasa da kasa: Kotun daukaka kara a kasar Tunusiya a ranar ashirin da takwas ga watan Shahrivar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ta fitar da wani hukumci dangane da hukumta na kusa da kuma iyalan Zainul Abidina bin Ali tsohon shugaban kasar Tunusiya dan kama karya da kuma Ali Alsariyati mai kula da tsaron lafiyarsa kuma a ranar sha daya ga watan Mihir ne za a gurfanar da su.