Bangaren kasa da kasa; kisan da aka yi wa mutane hamsin a baya bayan nan fararen hula a Yaman wata majiya mai tushe t ace: jami'an tsaron Saudiya ne suka shiga San'a babban birnin kasar ta Yaman da aika wannan danyan aiki kuma wannan wani sabon salon e na gwamnatin saudiya na kutsawa a cikin kasashen yankin domin hana juyin juya halin da mutanan yankin suka fara.