IQNA

Hukumar Afuwa Ta Duniya Ta Soki Saudiyya Kan Murkushe Masu Neman Sauyi

15:49 - September 24, 2011
Lambar Labari: 2192365
Bangaren kasa da kasa, hukumar kare hakkin bil adama ta kasa d akasa ta yi kakkausar suka kn gwamnatin Saudiyya dangane da murkushe masu neman sauyi da karfin tuwo da take babu gaira babu sabar a cikin lokutannan.
Kamfanin diallncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakaltoo daga shafin sadarwa na aynar gizo na tahsar talabijin din Al-alam cewa, hukumar kare hakkin bil adama ta kasa d akasa ta yi kakkausar suka kn gwamnatin Saudiyya dangane da murkushe masu neman sauyi da karfin tuwo da take babu gaira babu sabar saboda kawai sun bukaci da a mayar da tsarin majalisar dokokin kasar na demokradiyya.
Wannan mataki na hukumar kare bil adama ya zo bayan da gwamnatin Saudiyya ta kame daya daga cikin masu fafutuka ta demokradiyya a kasar Walid Abu khair,inda aka mika shi ga kotu domin hukunta shi kan neman a gudanar da zabuka na dimokradiyya tare da zabar majalisar dokoki wadda za ta wakilci mutane.
Yanzu haka dai hukumar kare hakkin bil adama ta kasa d akasa ta yi kakkausar suka kn gwamnatin Saudiyya dangane da murkushe masu neman sauyi da karfin tuwo da take babu gaira babu sabar a cikin lokutannan domin kawo karshen duk wani yunkuri na neman sauyi a kasar.

866210


captcha