Bangaren kasa da kasa, malaman musulmi da na kiristoci sun gudanar da wani zaman taro na hadin kai da fahimtar juna a tsakaninsu da sauran mabiya addinan ta yadda hakan zai ba su damar ci gaba da zama lafiya kamar yadda suka saba.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya naklato daga shafin sadrawa na yanar gizo na Lebanonfiles an bayyana cewa malaman musulmi da na kiristoci sun gudanar da wani zaman taro na hadin kai da fahimtar juna a tsakaninsu da sauran mabiya addinan ta yadda hakan zai ba su damar ci gaba da zama lafiya kamar yadda suka saba tun tsawon shekaru kafin makiya su kurda a tsaknainsu.
Wannan aya mai albarka tana karfafa gwiwar muminai da cewa, kada su yi tsammanin cewa wannan runduna ta shaidan tana karfi kamar yadda ake gani a zahiri, su masu rauni ne, domin shaidan ne majibincin lamarinsu, shi ne ke shirya musu komai, alhali shaidan ba ya iya amfanar da kansa komai balantana waninsa.
Saboda biyayyar da suke yi wa shaidan ido rufe sai suka zama masu rauni saboda shaidan makircinsa mai rauni ne. Saboda haka wannan aya tana sheda wa muminai su yaki abokanin shaidan kada su ji wani tsoro ko yin shayinsu.
866787