IQNA

An Harhada Kwafin Kur'ani Mai Kurakurai Da Aka Buga A Saudiyya

21:12 - September 29, 2011
Lambar Labari: 2195581
Bangaren kasa da kasa, an tattara wasu kwafin kur'ani mai tsarki da aka buga su a cikin kurakurai masu yawa akasar saudiyya da nufin kauce ma yada sua cikin kasashen musulmi wanda kuma babbar madaba'antar sarki Fahad ce ta buga su.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na jaridar Ukaz an bayyan acewa, yanzu haka an tattara wasu kwafin kur'ani mai tsarki da aka buga su a cikin kurakurai masu yawa akasar saudiyya da nufin kauce ma yada sua cikin kasashen musulmi wanda kuma babbar madaba'antar da ta saba buda su ce tayi wannan bababn kure.

Kasar saudiyya ce ta fi kowace kasa buga kur'anai a cikin kasashen duniya, duk kuwa da cewa ba kasafai a kan yi amfani da kur'anan da ake buagawa a kasar b, ak naki su ne zuwa kasashen duniya domin raba ga mutane masu bukata, da hakan ya hada da kasashen musulmi da na larabawa da ma na turai ko gabacin Asia.

Tattara wasu kwafin kur'ani mai tsarki da aka buga su a cikin kurakurai masu yawa akasar saudiyya da nufin kauce ma yada sua cikin kasashen musulmi wanda kuma babbar madaba'antar sarki na tabbatar da cewa akwai kur'anan da ake bugawa a wurin masu kurakurai.

869272




captcha