IQNA

Majalisar Dinkin Duniya Ta Damu Da Halin Da Ake Cikin A Bahrain

14:35 - October 02, 2011
Lambar Labari: 2197335
Bangaren kasa da kasa:babban sakataren majalisar dinkin duniya ya nuna damuwa dab akin cikinsa kan halin day an kasar Bahrain ke cikin na rashin tsaro da takura masu da kuma yadda ake gurfanara da fararen hula a gaban kotun soji a kasar.



Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ikna ne ya watsa rahoton cewa: babban sakataren majalisar dinkin duniya ya nuna damuwa dab akin cikinsa kan halin day an kasar Bahrain ke cikin na rashin tsaro da takura masu da kuma yadda ake gurfanara da fararen hula a gaban kotun soji a kasar.Martine Nasirki mai Magana da yawun babban sakataren majalisar dinkin duniya ne ta jaddada cewa: babban sakataren majalisar dinkin duniya ya nuna matukar damuwa dab akin cikinsa kan halin rashin tsaro a kasar Bahrain musamman yadda ake gurfanar da faren hula da yanke masu hukunci a gaban kotun soji a kasar ba tare da an kare da bin kaidun hakkokinsu ba kuma ta kara da cewa yanayin da ake hukumta mutanan Bahrain fararen hula yanayi ne mai cike da dora tambaya da daurin kai da kuma ya sabawa dokoki da ciki da wajan kasar.

870441

captcha