Bangaren ilimi da nazari:Mai bada fatawa a garin Diyovand na Indiya ne a cikin wani jawabi day a gabatar ya bayyana cewa: makarantun addini ba kawai sun shafi musulmi ba ne kawai a'a muhimmiyar hanya ce ta gyaran al'umma da kuma babban jari ga kasar Indiya.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ikna ne ya watsa rahoton cewa: Mai bada fatawa a garin Diyovand na Indiya ne a cikin wani jawabi day a gabatar ya bayyana cewa: makarantun addini ba kawai sun shafi musulmi ba ne kawai a'a muhimmiyar hanya ce ta gyaran al'umma da kuma babban jari ga kasar Indiya. Muhammad wasi mai fitar da fatawa a kasar ta Indiya a a ranar bakwai ga watan meher na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a daidai lokacin bukin shiga bazarar karatu ta bana a fadin kasar ya bayyana cewa; ya kamata musulmi ya yi aiki da nauyin day a hau kansa na yin sallar jama'a da kuma karatun kur'ani mai tsarki sabo da haka ya kara da cewa : makarantun assini wata hanya ce ta gyaran al'umma kuma wannan ba wai kawai ga musulmi ba a'a ga dukan yan kasa baki daya.
870318