IQNA

An Yi Wa Dan Muftin Suriya Kisan Gilla

13:46 - October 04, 2011
Lambar Labari: 2198857
Bangaren kasa da kasa: An yi wad an babban Muftin Kasar Suriya wanda ya yi fice wajan goyan gwamnati da kuma hadin kan al'ummar kasar ta Suriya kuma an yi masa wannan kisan gilla net a hanyar wani harin kwatan bauna da aka kai wa yankin Sarakib a lardin Adlab na kasar Suriya a jiya goma ga watan Meher na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya.


Kamfanin dillancin labarai na ikna ne dake kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa: An yi wad an babban Muftin Kasar Suriya wanda ya yi fice wajan goyan gwamnati da kuma hadin kan al'ummar kasar ta Suriya kuma an yi masa wannan kisan gilla net a hanyar wani harin kwatan bauna da aka kai wa yankin Sarakib a lardin Adlab na kasar Suriya a jiya goma ga watan Meher na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya. Sariya Ahmad Badrul Dine Hasun dan sheikh Ahmad Badrul Dine Hasun muftin kasar Suriya a wani hari ne da yan ta'adda suka kai mashi suka kasha shi da hakan ke nuni da yadda wasu kungiyoyi a kasar bas u son zaman lafiya da hadin kan al';ummar kasar ta Suriya da isar da mummunan sako.

872249

captcha