IQNA

Karo Na Takwas Na Harkokin Kudi Da Zakka Na Kasashen Musulmi

13:43 - October 04, 2011
Lambar Labari: 2198867
Bangaren kasa da kasa: a karo na takwas masu kula da harkokin kudi da harkokin zakka a kasashen musulmi a ranar tara ga watan Mehr na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a birnin Riyad babban birnin Kasar Saudiya sun gudanar da taronsu da na yin nazarin hanyoyin day a kamata a bi domin bunkasa lamarin.



Kamfanin dillancin labarai na ikna ne dake kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa: a karo na takwas masu kula da harkokin kudi da harkokin zakka a kasashen musulmi a ranar tara ga watan Mehr na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a birnin Riyad babban birnin Kasar Saudiya sun gudanar da taronsu da na yin nazarin hanyoyin day a kamata a bi domin bunkasa lamarin. Kasashe ashirin da takwas da ke mambobi a cikin kungiyar da ke kula da harkokin kudi da zakka suka hadu domin duba lamarin da hanyoyin bunkasa harkokin zakka.


872132

captcha