Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai tsarki a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; Limamin masallacin juma'a a yankin Alawamiya na kasar Saudiya ya yi nuni da harin baya bayan nan day a faru a yankin tare dad aura nauyin an=bin day a faru kan mahukumtan saudiya da sun eke da alhakin kitsa makirci kan yan shi'ar kasar ta Saudiya.Ayatullahi Namir Bakir Ali Namu bayan ya soki lamirin manufar gwamnatin Saudiya na haddasa rikici da fitina da kuma takurawa yan shi'a a kasar Saudiya inda ya daura abin da ke faruwa kacaukam kan mahukumta da gwamnatin Saudiya da ta shirya kuma ta kitsa abin day a faru a baya bayan nan.
875403