IQNA

Muftin Kasar Masar A Hudubar Juma'a An Kira Shi Da Munafiki

Bangaren kasa da kasa: Ali Juma;a muftin kasar Masar a ranar juma'ar da ta gabata sha biyar ga watan Mehir na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a daidai lokacin gabatar da hudubar juma'a wani daga cikin musulmi ya kira shi da Munafiki.




Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai tsarki a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; Ali Juma;a muftin kasar Masar a ranar juma'ar da ta gabata sha biyar ga watan Mehir na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a daidai lokacin gabatar da hudubar juma'a wani daga cikin musulmi ya kira shi da Munafiki.Jaridun kasar ta Masar sun nakalto abin day a faru da cewa wannan lamari ya abku ne a Masallacin Lardin Pur Sa'id inda limamin kuma muftin kasar ta Masar ya fuskanci la'anta da cin mutunci da kiransa da munafiki da cewa shi ragowar bilbidin mabiya tsohuwar gwamnati na Husni Mubarak ne.



875385