Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar kula da ayyukan musulunci ta yankin palastinu a karkashin gwamnatin da al’umma suka zaba ta hamas a yankin zirin Gaza ta raba kwafin kur’ani mai tsarki ga musulmi domin kara yada koyarwar littafi mai tsarki.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo na Ma’a cewa, a cikin da gudanar da ayyukanta babbar cibiyar kula da ayyukan musulunci ta yankin palastinu a karkashin gwamnatin da al’umma suka zaba ta hamas a yankin zirin Gaza ta raba kwafin kur’ani mai tsarki ga musulmi domin kara yada koyarwar littafi mai tsarki a tsakin dukaknin al’ummar Palastine.
Tun kafin lokacin dai wanna hukuma ta gudanar da ayyuka makamantan haka da nufin yada addinin musulunci, da hakan ya hada da shirya taruka na addini, inda akan gayyaci malamai da masana domin su gabatar da laccoci a gaban taron, wanda hakan yake da matukar muhimmanci wajen kara wayar da kan mutane dangane da addinin musulunci da kumakoyarwarsa.
Bayani sun tabbatar da cewa babbar cibiyar kula da ayyukan musulunci ta yankin palastinu a karkashin gwamnatin da al’umma suka zaba ta hamas a yankin zirin Gaza ta raba kwafin kur’ani mai tsarki ga musulmi domin kara yada koyarwar littafi mai tsarki a tsakanin al’umma.
876987