IQNA

Jaddada Bincike Mai Zaman Kansa Kan Hadarin Masparo A Masar

14:38 - October 13, 2011
Lambar Labari: 2204216
Bangaren kasa da kasa; komitin koli na kare hakkin dan adam a majalisar dinkin duniya sun bukaci mahukumta a kasar Masar da su gudanar da bincike mai zaman kansa ba tare da nuna bangaranci ba kan abin day a faru a Maspiro na kisa da jikkkata masu zanga-zanga .





Kamfanin dillancin lbarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; komitin koli na kare hakkin dan adam a majalisar dinkin duniya sun bukaci mahukumta a kasar Masar da su gudanar da bincike mai zaman kansa ba tare da nuna bangaranci ba kan abin day a faru a Maspiro na kisa da jikkkata masu zanga-zanga . A jiya ne komitin koli na kare hakkin dan adam na majalisar dinkin duniya ya bukaci mahukumtan na kasar Masar da su gudanar da wannan bincike domin sanin hakikanin abin day a faru da kuma su wane ked a hannu a cikin wannan lamarin domin hukumta su bayan gurfanmar da su a gaban kotu.

878370

captcha