IQNA

An Yi Awangaba Da Wasu Yan Zanga-zanga A Birnin NewYork Da Roma

14:14 - October 17, 2011
Lambar Labari: 2206536
Bangaren kasa da kasa: an yi awan gaba da wasu mutane da dama daga cikin dubban wadanda suka fito kan tituna a ranar ashirin da uku ga watan Meher na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a ranar da aka ware a fadin duniya domin fada day an jari hujja a dandalin Tamz na birnin New York na Amerika .



Kamfanin dillancin labaran Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: an yi awan gaba da wasu mutane da dama daga cikin dubban wadanda suka fito kan tituna a ranar ashirin da uku ga watan Meher na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a ranar da aka ware a fadin duniya domin fada day an jari hujja a dandalin Tamz na birnin New York na Amerika .Gidan talbijin na Aljazira ya nuna yadda yan sanda a birnin New York ke yin awangaba da masu zanga-zangar nuna adawarsu day an jari hujja da kuma nuna halin kunci da halin kaka nikanyi na rayuwa day an jari hujja suka saka su a ciki.Kimanin mutane saba'in da daya ne yan sandan suka yi awangaba da su kuma kafin haka dama sun kama da yin awangaba da wasu masu zanga-zangar .

880595
captcha