IQNA

Watsa Labarin Da Ba A Tamtance Ba Kan Rasuwar Sarki Saudiya

15:10 - October 19, 2011
Lambar Labari: 2208149
Bangaren kasa da kasa: a ranar ashirin da shidda ga watan Mehr shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya kamfanin labarai na gawamntin Iraki Nun ya watsa labarin da ba a tamtamce ba kan mutuwar sarkin Saudiya dan shekaru tamanin da takwas a duniya.

Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci tai ran ne ya watsa rahoton cewa : a ranar ashirin da shidda ga watan Mehr shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya kamfanin labarai na gawamntin Iraki Nun ya watsa labarin da ba a tamtamce ba kan mutuwar sarkin Saudiya dan shekaru tamanin da takwas a duniya.A ranar ashirin da hudu ga watan Meher na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya aka kwantar da sarkin saudiya Abdallah bin abdulaziz a daya daga cikin asibicin birnin Riyad domin yi masa Magana da tiyata .ana cikin wannan hali ne wasu kafafen watsa labarai na Iraki suka bada labarin dab a su tamtamce ba kan mutuwarsa.

882203
captcha