Bangaren kasa da kasa: a birnin Barn babban birnin Suiziland ne za a gudanar da kasuwar baje koli kan gwagwarmaya da masu tsanani da tsautsauran ra'ayin addinin musulunci da ke bata sunan addini kuma za a gudanar da wannan taro ne a ranar asabar bakwai ga watan Aban na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya .
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci tai ran ne ya watsa rahoton cewa : a birnin Barn babban birnin Suiziland ne za a gudanar da kasuwar baje koli kan gwagwarmaya da masu tsanani da tsautsauran ra'ayin addinin musulunci da ke bata sunan addini kuma za a gudanar da wannan taro ne a ranar asabar bakwai ga watan Aban na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya .Kungiyoyi da cibiyoyin musulunci a kasar ta Suiziland suka shirya da fito da wannan salon a gudanar da kasuwar baje kolin gwagwarmaya da masu tsautsauran ra'ayin addinin musulunci masu nuna wariya da banbancin addini da hakan ke kara kamar addini a tsakanin al'ummomin nahiyar turai.
882023