Bangaren kasa da kasa; a karon farko ayarin farko na masanyar fursinoni tsakanin Palasdinu da gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila ya isa yankunan Palsdinu kuma Palasdinawa dari hudu da saba'in da bakwai ne Palasdinawa aka saki a ranar ashirin da shidda ga watan Meher na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci tai ran ne ya watsa rahoton cewa : a karon farko ayarin farko na masanyar fursinoni tsakanin Palasdinu da gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila ya isa yankunan Palsdinu kuma Palasdinawa dari hudu da saba'in da bakwai ne Palasdinawa aka saki a ranar ashirin da shidda ga watan Meher na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya.A jiya wata ran ace mai muhimmancin gasket musamman ga musulmin duniya da kuma nasara ce ga kungiyoyin gwagwarmaya musamman kungiyar gwagwarmaya ta Hamas na ganin an Yantar da palsdinawan da gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila ta kama da tsare su a cikin gidajan yarinta kan zalunci da taka dokokin kasa da kasa .Gidajan radiyoyi da talbijin na ciki da wajan yankin ba a bar su a baya ba a jiyan wajan nuna Palsdinawan da aka sakin da kuma yadda suke murna da wannan nasara da nuna jin dadinsu a wannan rana mai matukar muhimmanci a rayuwarsu da saduwa da iyalansu da yan uwa da abokan arziki.
882051