IQNA

Gujin Kamuwa Da Mura Maniyata Na Iya Gujewa Wankan Mustabbi

Bangaren kiwon lafiya:Shugaban cibiyar likitoci masu kula da mahajjata da ke karkashin jam'iyar Hilalul Ahmar ya yi nuni da matsalolin da wasu da ga cikin mahjjata ke fuskanta a bayan yin wanka mustahabbi suna fuskantar rashin lafiya kama da mura da sauransu suna iya kwauracewa wankan.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: Shugaban cibiyar likitoci masu kula da mahajjata da ke karkashin jam'iyar Hilalul Ahmar ya yi nuni da matsalolin da wasu da ga cikin mahjjata ke fuskanta a bayan yin wanka mustahabbi suna fuskantar rashin lafiya kama da mura da sauransu suna iya kwauracewa wankan.Kwaracewa wankan zai kawo sauki da Karin koshin lafiya gad a dama daga cikin mahajjatan musamman idan aka yi la'akari da tsalar kamuwa da kakanan cututtuka da suke fuskanta da fama da su a lokacin gudanar da ayyukan hajji awannan kasa ta saudiya da ake fama da zafin rana da kuma tsinkoso jama'a ga kuma sanhin funturu da daidai sauran matsaloli makamantan haka.


883213