IQNA

A Cana An Buka Wasu Littafai Biyu Kan Hukumar Musulunci A Mahangar Imam Khomeini®

Bangaren al'adu da fasaha: An buga litafin hukumar musulunci a mahangar imam Khomeini ® mu'assisin jamhuriyar musulunci ta Iran da Wucang malamin jami'ar Khun nan a Pekan .



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: An buga litafin hukumar musulunci a mahangar imam Khomeini ® mu'assisin jamhuriyar musulunci ta Iran da Wucang malamin jami'ar Khun nan a Pekan .Wannan littafi mai shafi dubu uku ya kumshi bayanai kan hukumar musulunci a karkashin mahangar muassashin jamhuriyar musulunci ta Iran Imam Khomeini ®.Kuma wannan littafi zai kawo sauki da kuma kara fahimtar da al'ummar Cana abubuwan da hukuma da tsarin hukumar musulunci ta kumsa.

882919