IQNA

Farkawar Musulmi t karyata Tafsirin Wahabiyawa Kan Ulul Amr

Banagren siyasa da zamantakewa; daya daga cikin ni'imar farkawar musulmi iata ce ta karyata tafsirin wahabiyawa Kan Ulul Amr.




Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: daya daga cikin ni'imar farkawar musulmi iata ce ta karyata tafsirin wahabiyawa Kan Ulul Amr.Ayatullahi Uzma Nasir Makarim Shirazi a ranar ashirin da bakwai ga watan Meher na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in a lokacin day a ke gabatar da darsin Kharij a masallacin A'azam yayin nuni da tafsirin yan shi'a da wadanda ba yan shi'a ba kan kalmar Ulul Amr da cewa; karakashin ayar kur'ani ulul Amr dole a bi ma'aikin Allah da yin da'a a gare shi duk wanda ba yi masa da'a ba to bai yi wa Allah da'a ne.Amma a tafsirin wahabiyawa ba haka lamarin yak e ba dole a yi wa malamai da shugabanni da'a da haka ne da musulmi bas u tashi bad a kare kansu a yau alhali yin da'a ga malami ko shugaba yana karkashin shari'a ne .



883045