IQNA

An Sanar Da Ranar Boren Al'ummar Masar A Matsayin ranar Hutu Ta Kasa

16:07 - October 23, 2011
Lambar Labari: 2210267
Bangaren kas ada kasa, an sanar da ranar 25 ga watan janairu an kowace shekara a matsayin ranar hutu a kasar masar bisa la'akari da cewa ita ranar da al'ummar kasar suka fara bore wanda ya kai ga kawo karshen mulkin kama karya na tsohon shugaban kasar.


Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na legypien cewa, mahukuntan kasar Masar sun ranar 25 ga watan janairu an kowace shekara a matsayin ranar hutu a kasar masar bisa la'akari da cewa ita ranar da al'ummar kasar suka fara bore wanda ya kai ga kawo karshen mulkin kama karya na tsohon shugaban kasar na mulkin kama karya Husni mubarak.

Bayanin ya ci gaba da cewa bisa la'akari da muhimmancin da yake tatatre da wannan rana, ya sanya mahukuntan na kasar Masar ware ta a matsayin ranar da za a rika tunawa da boren al'umma, wanda shi ne ya kai su ga fita daga karkashin danniya da zalunci ta shugaba Mubarak wanda ke samun goyon bayan Amurka da Saudiyya.

Yanzu ahka dai sanar da wannan rana ta ashirin da biyar ga watan janairu an kowace shekara a matsayin ranar hutu a kasar masar bisa la'akari da cewa ita ranar da al'ummar kasar suka fara bore wanda ya kai ga kawo karshen mulkin kama karya na tsohon shugaban mulkin kama karya.

884572


captcha