IQNA

Ministan Lebanon Ya Ce Dole Ne A Kula Da Bayanan Da Ake Bayarwa Kan Imam Musa Sadr

15:56 - October 26, 2011
Lambar Labari: 2212438
Bangaren kasa dakasa, ministan harkokin wajen kasar Lebanon ya bayyana cewa dole a kula da irin bayann da ake bayawra kan makomar Imam musa Sadr da kuma sauran abokan tafiyarsa biyu da tsohon shugaban mulkin kama karya na kasar Libya Mu'amamr gaddafi ya boye su.



Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na elnashra cewa, ministan hrkokin wajen kasar Lebanon ya bayyana cewa dole a kula da irin bayann da ake bayawra kan makomar Imam musa Sadr da kuma sauran abokan tafiyarsa biyu da tsohon shugaban mulkin kama karya na kasar Libya Mu'amamr gaddafi ya boye su tun sama da shekaru talatin da biyu 32 da suka gabata.

Ministan ya bayyana hakan ne a lokacin da yake yin bayani kan aikewa da wata tawagar kasar zuwa kasar Libya domin ganawa da sabuwar majalisar rikon karyar kasar da take gudanar da ayyuaknta bayan kawar da Gaddafi.

Lebanon ya bayyana cewa dole a kula da irin bayann da ake bayawra kan makomar Imam musa Sadr da kuma sauran abokan tafiyarsa biyu da tsohon shugaban mulkin kama karya na kasar Libya Mu'amamr gaddafi ya boye su a kasar.

Yanzu haka dai alu'mamar kasa Lebanon ta sanya ido domin ganin abin da wanan tawaga za ta dawoda shi na bayani kan makomar imam musa sadr da abokan tafiyar tasa, duk kuwa da cewa Gaddafi baya raye balantana a ji ta bakinsa.

887036
captcha