Bangaren ilimi da nazari: a jamhuriyar Stoveniya ne aka gudanar da wani taro na karfafa fahimta ta tattaunawa da warware duk wata matsala ta addinai ta hanyar tattaunawa a tsakaninsu inda mahalarta taron suka yi nazari kan zamantaklewarr jama'ar kasar da kuma harkokin addini da dangantaka ta mabiya addinai mabanbanta musamman musulmi da kiristocin kasar.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: a jamhuriyar Stoveniya ne aka gudanar da wani taro na karfafa fahimta ta tattaunawa da warware duk wata matsala ta addinai ta hanyar tattaunawa a tsakaninsu inda mahalarta taron suka yi nazari kan zamantaklewarr jama'ar kasar da kuma harkokin addini da dangantaka ta mabiya addinai mabanbanta musamman musulmi da kiristocin kasar.Manyan masana da manazarta muslmi da kiristoci da wasu na mabiya sauran addinan kasar ne suka halarci wannan taro inda suka duba bangarori daban daban da za su inganta harkokokin rayuwa da zaman takewar mabiya addinai a wannan kasa.
890650