IQNA

An Yi Binciken Tsayin Dakar Musulmi Na Baya Bayan Nan A Jaridar Kasar Indiya

Bangaren kasa da kasa: jaridar Sadakat da ke fitowa mako mako a kasar Indiya ta yi bayani dalla dalla kuma iri iri kan tsayin Dakar baya bayan nan na musulmi a kasashe yankin laraba da kuma yin nazarin musabbabin hakan da irin nasarorin ko akasi da ke tattare da wannan yunkuri nasu kuma an baje wannan jarida a kasuwar baje koli ta kasa da kasa karo na sha takwas na manema labarai day an jarida.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: jaridar Sadakat da ke fitowa mako mako a kasar Indiya ta yi bayani dalla dalla kuma iri iri kan tsayin Dakar baya bayan nan na musulmi a kasashe yankin laraba da kuma yin nazarin musabbabin hakan da irin nasarorin ko akasi da ke tattare da wannan yunkuri nasu kuma an baje wannan jarida a kasuwar baje koli ta kasa da kasa karo na sha takwas na manema labarai day an jarida. Shi dai wannan taro na yan jaridu daga kasashen musulmi an fara gudanar da shi net un ashirin da biyar ga watan Oktoban wannan shekara ta dubu biyu da goma sha daya a nan birnin Tehran.


890618