Bangaren ilimi da nazari: an gudanar da bukin kaddamarwa da bude wata mu'assisa ta musulunci da ilimi da za ta rika gudanar da aikinta na bincike da gano gaskiya mai suna Rssearch Institute Haque Scientific and reality da turanci kuma an kaddamar da bukuwan bude ta a birnin Kampur da ke lardin Utaparadesh na kasar Indiya.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran Ikna ne ya watsa rahoton cewa: an gudanar da bukin kaddamarwa da bude wata mu'assisa ta musulunci da ilimi da za ta rika gudanar da aikinta na bincike da gano gaskiya mai suna Rssearch Institute Haque Scientific and reality da turanci kuma an kaddamar da bukuwan bude ta a birnin Kampur da ke lardin Utaparadesh na kasar Indiya. A ranar takwas ga watan Aban ne shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya da misalin karfe goma agogon yankin tare da halartar malaman addini da masana da kuma wasu daga cikin jama'ar garin aka gudanar da wannan buki tare da gabatar da jawabai masu gamsarwa matuka gaya da irin ayyukan da wannan mu'assisar za ta gudanar.
890857