IQNA

An Bata Shafin sadarwaNa Jarida Mai Cin Zarafin Manzon (SAW) A Faransa

19:43 - November 03, 2011
Lambar Labari: 2216964
Bangaren kasa da kasa, an bata shafin sadarwa na mutumin da ke cin zarafin manzon Allah (SAW) a kasar Faransa, inda ake saka hotuna na batunci domin tsokanaer musulmi lamarin da ya sanya wasu da ba a san ko su wanen ba suka bata shafin ta yadda ba za aiya bude shi ba.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya naklato daga shafin sadrawa na yanar gizo na lefigaro cewa, an yi nasarar bata shafin sadarwa na mutumin da ke cin zarafin manzon Allah (SAW) a kasar Faransa, inda ake saka hotuna na batunci domin tsokanaer musulmi lamarin da ya sanya wasu da ba a san ko su wanen ba suka bata shafin ta yadda ba za aiya bude shi ba kuam ana zaton cewa muuslmi ne suka yi hakana matakin mayar da martani.
An nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na minutes 20 cewa, wata kotu ta sallami wani mutum mai cin zarafin musulmi da kur’ani mai tsarkia a kasar faransa abyana samunsa da laifin da ya yi hannun riga d dukaknin ka’idoji da dokoki na kasa da kasa amma duk da hka dai ya fita.
Ya ci gaba da cewa ana samun irin wannan danyen hukunci da kotuna a kasar faransa suke yankewa musamman ma dai idan lamarin da ake tuhumar mutum da ikatawa ya danganci cin zarafin addinin muslunci da musulmi, domin kuwa gwamnatin lkasar faransa ba ta boye matsayinta na gaba da addinin muslunci kasar ba.
Bayanin ya ci gaba da cewa, wata kotu ta sallami wani mutum mai cin zarafin musulmi da kur’ani mai tsarkia a kasar faransa abyana samunsa da laifin da ya yi hannun riga d dukaknin ka’idoji da dokoki na kasa da kasa kamar dai yadda dukaknin bayanai suka yi nuni daga majiya mai tushe.
891992

captcha