Bangaren kasa da kasa, kungiyar hizbullah ta kasar Lebanon ta fitar da wani bayani da ke yin Allawadai da matakin da Amurka ta dauka na kin amincewa da palastinu zama mamba wata manuniya ce kan tsananin gabar da Amurka take yi da al’ummomin larabawa da na musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya naklato daga shfain sadarwa na yanar gizo cewa, kungiyar hizbullah ta kasar Lebanon ta fitar da wani bayani da ke yin Allawadai da matakin da Amurka ta dauka na kin amincewa da palastinu zama mamba wata manuniya ce kan tsananin gabar da Amurka take yi da al’ummomin larabawa da na musulmi kamar dai yadda duniya ta sheda hakan.
Za a gudanar da wani zaman manema labarai dangane da fadakar musulmi da ake samu musamman a acikin kasashen larabawa tun daga farkon shekarar nan kamar yadda amjiyoyi suka tabbatar a cibiyar bunkasa harkokin al’adu ta jamhuriyar musulunci.
Wannan zamn tattaunawa tare da manema labarai dai shi ne irinsa na farko da za a gudanar dangane da abubuwan da suke faruwa yanzu haka a kasashen larabawa, musamman ma bayan faduwar tsohon mulkin kama karya na tsohon shugaban kasar Libya.
Baynain ya tabbatar da cewa za a gudanar da wani zaman manema labarai dangane da fadakar musulmi da ake samu musamman a acikin kasashen larabawa tun daga farkon shekarar nan kamar yadda amjiyoyi suka tabbatar a cibiyar bunkasa harkokin al’adu ta jamhuriya.
891887