IQNA

Kotun Sojin Masar Ta Yanke Hukunci Kan Masu Kin Jinin Yahudawan Isra’ila

19:42 - November 03, 2011
Lambar Labari: 2216967
Bangaren kasa da kasa, kotun sojin kasar Masar ta yanke hukuncin dauri watanni shida da kuma tara kan wasu mutane da aka zarga da kai hari kan ofishin jakadancin haramtacciyar kasar Isra’ila da ke birnin Alkahira na kasar Masar.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo na almanar cewa, wata kotun sojin kasar Masar ta yanke hukuncin dauri watanni shida da kuma tara kan wasu mutane da aka zarga da kai hari kan ofishin jakadancin haramtacciyar kasar Isra’ila da ke birnin Alkahira na kasar Masar saboda kawai sun nuna kin amincewarsu da wanzuwar alaka tsakanin kasarsu da kasar yahudawa.
Wani rahoton kuma ya ce jami’ar Azhar dake birnin Alkahira na kasar Masar ta yi na’am da karbar palastinu a matsayin maba da aka yi tare da bayyana hakan da cewa babban ci gaba ne da ke tabbatar da wayewar kasashe da kuma gane cewa lallai al’ummar palastinu sun cancanci hakkokinsu.
Bayanin ya ci gaba da cewa iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na minutes 20 cewa, wata kotu ta sallami wani mutum mai cin zarafin musulmi da kur’ani mai tsarkia a kasar faransa abyana samunsa da laifin da ya yi hannun riga d dukaknin ka’idoji da dokoki na kasa da kasa amma duk da hka dai ya fita.
Bayanin ya ci gaba da cewa ana samun irin wannan danyen hukunci da kotuna a kasar faransa suke yankewa musamman ma dai idan lamarin da ake tuhumar mutum da ikatawa ya danganci cin zarafin addinin muslunci da musulmi, domin kuwa gwamnatin kasar faransa ba ta boye matsayinta na gaba da addinin muslunci.
891820


captcha