Bangaren kasa da kasa: zabebben firaminista da al'ummar Palsdinu suka zabe karkashin kungiyar gwagwarmaya ta Hamsa ya jaddada hanyar gwagwarmaya ce hanay mafi inganci ta intar da Palsdini da maido da hakkokin al'ummar Palasdinu da cewa; har abada gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a hukumce ba za ta taba amincewa da kafa kasar palasdinu daidai da taki daya:
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; zabebben firaminista da al'ummar Palsdinu suka zabe karkashin kungiyar gwagwarmaya ta Hamsa ya jaddada hanyar gwagwarmaya ce hanay mafi inganci ta intar da Palsdini da maido da hakkokin al'ummar Palasdinu da cewa; har abada gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a hukumce ba za ta taba amincewa da kafa kasar palasdinu daidai da taki daya:A ranar sha uku ga watan Aban na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya bayan sallar juma'a a babban masallacin Alshati'I da ke Gaza bayan ya tarbi wata gagaramar tawaga ya fito fili ya bayyana cewa; killace yankin gaza kan zalumci a wani sabon karo wannan tawaka ta kawo karshensa da nunawa duniya irin zaluncin haramtacciyar kasar Isra'ila da yadda ta killace da kuma kara nunawa duniya zalunci da babakere a daidai lokacin da manyan kasashe da gwamnatoci suka yi gum suna gani haramtacciyar kasar Isra'ila na wuce gona da iri ba su cewa komi.
893168