Bangaren siyasa : a wata sanarwa da aka fitar bayar yin bara'a da mushrikai an jaddada cewa' aiki da hankali ,adalci da daidaito kusanci a tsakanin mazhabobin musulmi da hadin kai ta fuskar aiki sun e abubuwa da musulmi da duniyar musulmi ke bukata a yau domin tafiyar da lamarin wannan duniya.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a wata sanarwa da aka fitar bayar yin bara'a da mushrikai an jaddada cewa' aiki da hankali ,adalci da daidaito kusanci a tsakanin mazhabobin musulmi da hadin kai ta fuskar aiki sun e abubuwa da musulmi da duniyar musulmi ke bukata a yau domin tafiyar da lamarin wannan duniya.A jiya sha hudu ga watan Aban na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a yankin Arafat a daidai lokacin da musulmin duniya da suka halarci hawan Arafat a bana a ka fitar da sanar yin bara'a ga mushrikai da kuma yin tsinuwa kan azzalumai na wannan lokaci masu zaluntar musulmin duniya da danne su a fannoni da bangarori da dama kuma daban daban tare da bayyana abubuwan da musulmi ke bukata a yau a daidai wannan lokaci na danniya da zaluncin manyan kasashe yan babakere.
893609