Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra’ial na shirin gina wasu sabbbin matsugunnan yahudawa ‘yan kaka gida acikin yankunan palastinawa da ke gabacin birnin Qods wadanda aka kaddara da cewa yawansu zai kai gidaje dubu sittin a cikin shekaru masu zuwa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo na CPI cewa, haramtacciyar kasar Isra’ial na shirin gina wasu sabbbin matsugunnan yahudawa ‘yan kaka gida acikin yankunan palastinawa da ke gabacin birnin Qods wadanda aka kaddara da cewa yawansu zai kai gidaje dubu sittin a cikin shekaru 20 a nan gaba.
Baynain ya ci gab ada cewa haramtacciyar gwamnatin yahudawan sahyuniya ta dauki wannan mataki ne da nufin tabbatar wa kasashen duniya cewa ba a shirye take ta amince da abin da suke kiranta zuwa gare shi ba, domin kuwa dag acikin abubuwan da ake bukata har da janyewar Isra’ila daga dukkanin yankunan palastinawa da ta mamaye da suke gabacin birnin Qods.
Rahoton ya ce haramtacciyar kasar Isra’ial na shirin gina wasu sabbbin matsugunnan yahudawa ‘yan kaka gida acikin yankunan palastinawa da ke gabacin birnin Qods wadanda aka kaddara da cewa yawansu zai kai gidaje dubu sittin akalla, domin ci gab ada mamaye yankunan palastinawa.
894909