Bangaren al'adu da fasaha: makon al'adu na jamhuriyar musulunci ta Iran a indonosiya za a gudanar da shi tare da halartar Huseini ministan al'adu da fadakarwa ta musulunci da kuma Khuramshahar shugaban hukumar yada al'adun musulunci da dangantaka ta musulunci kuma daga ranar sha biyar ga watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya za a fara da kuma za a kwashe makonni biyu ana gudanarwa.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; makon al'adu na jamhuriyar musulunci ta Iran a indonosiya za a gudanar da shi tare da halartar Huseini ministan al'adu da fadakarwa ta musulunci da kuma Khuramshahar shugaban hukumar yada al'adun musulunci da dangantaka ta musulunci kuma daga ranar sha biyar ga watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya za a fara da kuma za a kwashe makonni biyu ana gudanarwa.Wannan na makon al'adun jamhuriyar musulunci ta Iran ana gudanar da shi ne da zummar yada al'adun jamhuriyar musulunci ta Iran a kasashen ketare da kuma baje kolin al'adun.
896768