Bangaren kasa da kasa, a yau ne za a kammala zaman tattaunawa na addinan da aka safkar daga sama wanda babbar majami’ar kasar Switzerland ta dauki nauyin shirayawa da gudanarwa, wanda ya hada bayani da zai fitar na bayan taro kan muhimamncin yin aiki tare da juna.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na cath cewa, za a kammala zaman tattaunawa na addinan da aka safkar daga sama wanda babbar majami’ar kasar Switzerland ta dauki nauyin shirayawa da gudanarwa, wanda ya hada bayani da zai fitar na bayan taro kan muhimamncin yin aiki tare da juna da kuma yin afuwa da fahimtar kowane bagare, ta yadda dukkanin mabiya addinai za su zauna lafiya da juna.
Wannan zamam taro dai ya samu halartar masana da malamai daga sassa daban-daban na kasashen musuulmi da kuma kiristoci, kuma dukaknin mahalarta taron sun gamsu da cewa ya zama wajibi dukaknin bangarori su rika sahale ma juna tare da fahimtar juna, domin zaman lafiya.
Zaman tattaunawa na addinan da aka safkar daga sama wanda babbar majami’ar kasar Switzerland ta dauki nauyin shirayawa da gudanarwa, wanda ya hada bayani da zai fitar na bayan taro kan muhimamncin yin aiki tare da juna da kuma yin afuwa da fahimtar kowane bagare, ta yadda dukkanin mabiya addinai.
897725