IQNA

An Kawo Karshen Bayar Da Horo Ga Mahardatan Kur'ani A Gaza

19:03 - November 19, 2011
Lambar Labari: 2224860
Bangaren kasa da kasa, an kawo karshen wani taron bayar da horo ga mahardata kur'ani mai tsarki a yankin zirin gaza wanda babbar cibiyar kula da ayyuakn kur'ani mai tsarki ta yanki ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo na ma'a cewa, yanzu haka an kawo karshen wani taron bayar da horo ga mahardata kur'ani mai tsarki a yankin zirin gaza wanda babbar cibiyar kula da ayyuakn kur'ani mai tsarki ta yanki ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa a cikin watannin da suka gabata.

Bayanin ya ci gaba da cewa, wannan taro ya kunshi wasu daga mahardata da suka halarci gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki ta yankin baki daya, kuma babbar manufar gudanar da taron ita ce kara wayar da kansu da kuma dora su kan tafarki na wanzuwa kan lamarin kur'ani maitsarki, ta hanyar koyar da su hukunce-hukuncensa.

Kawo karshen wani taron bayar da horo ga mahardata kur'ani mai tsarki a yankin zirin gaza wanda babbar cibiyar kula da ayyuakn kur'ani mai tsarki ta yanki ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa na nuni da gagarumin ci gaba da aka samu a wannan bangare a Gaza.

900171


captcha