Bangaren kasa da kasa: a daidai lokacin da rade-radin kai hari da barazanar Amerika da Haramtacciyar kasar Isra'ila sun sake fito da wani sabon salon a makircin da suka saba na ganin sun kawo karshe da kaifin kutsawar Iran a kasashen yammaci ta hanyar addini.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: a daidai lokacin da rade-radin kai hari da barazanar Amerika da Haramtacciyar kasar Isra'ila sun sake fito da wani sabon salon a makircin da suka saba na ganin sun kawo karshe da kaifin kutsawar Iran a kasashen yammaci ta hanyar addini.
An nakalto daga jaridar Al'akhbar da ake bugawa a kasar Masar cewa jaridar yahudawan sahayoniya Ma'arayu a fitowarta ta ranar alhamis din da ta gabata a ranar ashirin da shidda ga watan aban na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ta rubuta cewa: Binyamin Natanyahu firaministan haramtacciyar kasar Isra'ila yana kokarin kafa wani komitin na hadin guiwa sabo tare da kasashen nahiyar Afrika da burin yin hakan shi ne dagulai kusa da karbuwar da Iran ta ke samu a duniya.
900209