Bangaren kasa da kasa; :Demetre Mededob shugaban kasar Rasha a ranar ashirin da takwas ga watan aban na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ya gana da jagorori da shugabannin addini na jamhuriyar Bashkiristan inda suka tattaunawa matsalolin da ke addabar musulmin yankin da kuma yadda za a magance matsalar.
Kamfanin dillancin Labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: Demetre Mededob shugaban kasar Rasha a ranar ashirin da takwas ga watan aban na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ya gana da jagorori da shugabannin addini na jamhuriyar Bashkiristan inda suka tattaunawa matsalolin da ke addabar musulmin yankin da kuma yadda za a magance matsalar. A wannan ganawar dai shi shugaban kasar ta rasha da kuma jagororin musulmi da shugabannin su sun yi alkawalin bin hanyoyin magance duk wata matsala ta nuna tsananin riko da addini da hakan zai iya haddasa rikici da kuma tashin hanklai a dabra da haka a kawao karshen halin wariya da taklar fada da akae nuna wa musulmi da kuma gwamnatin kasar ta rasha za ata yi iaya kacin kokarin ta wannan bangare .
901236