IQNA

Zaman Fahimtar Juna Tsakanin Musulmi Da Kiristocin Katolika A Jodan

Bangaren kasa da kasa; a jiya biyu ga watan azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya aka kawo karshen taron day a hada musulmi da kiristoci a kasar Jodan domin duba hanyayin kara kusanci da fahimtar juna a tsakanin mabiya addinan biyu musamman a daidai wannan lokaci na tashin hankali a yanki kuma tun ranar talatin ga watan aaban ne ka fara gudanar da wanann taron.

Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a jiya biyu ga watan azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya aka kawo karshen taron day a hada musulmi da kiristoci a kasar Jodan domin duba hanyayin kara kusanci da fahimtar juna a tsakanin mabiya addinan biyu musamman a daidai wannan lokaci na tashin hankali a yanki kuma tun ranar talatin ga watan aaban ne ka fara gudanar da wanann taron.Shi dai wannan taro kungiya Isesco ta shirya shi da kuma ganin an kara samin kusanci da fahimtar juna a tsakanin mabiya darikokin biyu da kuma ganin cewa an samu kusanci da fahimtar juna a daidai wannan lokaci na tashin hankali a wannan yankin na gabas ta tsakiya.


903743