Bangaren kasa da kasa, gwamnatocin kasashen Saudiyya da Bahrain sun shiga fada da masu neman sauyi ta hanyar lumana a cikin kasashensu saboda kaucewa gudanar da sauyi a cikin harkokin siyasar kasar kamar yadda al’umma suke bukata.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa gwamnatocin kasashen Saudiyya da Bahrain sun shiga fada da masu neman sauyi ta hanyar lumana a cikin kasashensu saboda kaucewa gudanar da sauyi a cikin harkokin siyasar kasar kamar yadda al’umma suke bukata, bayan da suka fara yin kisa.
Bayanin ya ci gaba da cewa dubban mutane fararen hula suna ci gab ada gudanar da zanga-zanga akasashen Saudiyya da Bahrain, da suke neman a gudanar da sauye-sauye na demokradiyya a cikin harkokin mulki a wadannan kasashe biyu, amma mahukuntansu da suke da kyakkyawar dangantaka da Amurka da Isra’ila sun ki aminvcewa da hakan.
Yabnzu haka dai gwamnatocin kasashen Saudiyya da Bahrain sun shiga fada da masu neman sauyi ta hanyar lumana a cikin kasashensu saboda kaucewa gudanar da sauyi a cikin harkokin siyasar kasar kamar yadda al’umma suke bukatar su gani a kasa.
903904