IQNA

Ashura Ranar Jaddada Rayuwarmu Ce

13:24 - November 27, 2011
Lambar Labari: 2229751
Bangaren tunani da nazari:Shahid Muttahari a cikin littafin Hamasar Huseiniya ya rubuta cewa; dole mu bayyana cewa;Ashura ranar jaddada rayuwarmu ce a wannan rana muna son yaddada wa Imam Huseini da kuma jaddada rayuwarmu da jaddada ruhinmu da ayyukanmu da tarbiyartar da kawunanmu da kuma ruhin musulunci.





Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci tai ran ne ya watsa rahoton cewa; Shahid Muttahari a cikin littafin Hamasar Huseiniya ya rubuta cewa; dole mu bayyana cewa;Ashura ranar jaddada rayuwarmu ce a wannan rana muna son yaddada wa Imam Huseini da kuma jaddada rayuwarmu da jaddada ruhinmu da ayyukanmu da tarbiyartar da kawunanmu da kuma ruhin musulunci.Ya kawo misali da ayar da ke cewa; yak u wadanda kuka yi imani ku amsawa Allah da ma'aikinsa idan ya kiraye ku zuwa ga abin da zai raya ku .Suratul Amfal aya ta ashirin da hudu. To wannan aya tana bayani da yadda ya kamata a rika raya abubuwan addini da tafarkin Imamai da Annabawa day a ginu kan tafarkin musulunci . Hamasar Huseini Shafi na dari da tamanin da bakwai da dari da tamanin da takwas(187-188).

Shahid Mutahhari

captcha