IQNA

Said Hasan NasrullahiZai Gabatar Da Jawabi A Daren yau

Bangaren kasa da kasa; Said Hasan nasrullahi babban sakataren kungiyar hizbullahi a kasarlabanon a daren biyar ga watan azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ya gabatar da jawabin karbar shigar watan Muharram na shekara ta dubu daya da dari hudu da talatin da uku hijira kamariya a birnin Bairut fadar mulkin kasar labanon.




Said Hasan nasrullahi babban sakataren kungiyar hizbullahi a kasar labanon a daren biyar ga watan azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ya gabatar da jawabin karbar shigar watan Muharram na shekara ta dubu daya da dari hudu da talatin da uku hijira kamariya a birnin Bairut fadar mulkin kasar labanon.Babban sakataren kungiyar gwagwarmaya ta Hizbullahi Hasan Nasrullahi zai gabatar da wannan jawabi net a hanyar talbijin da za a watsa a babban dakin taro na Saidul Shuhada'a da ke kewayen kuduncin birnin Na Beirut .

905096