IQNA

Za A Yada Da Watsa Shirin Watan Muharram Zuwa Yankuna 70 Na Duniya

17:58 - November 29, 2011
Lambar Labari: 2231491
Bangaren al'adu da fasaha; Ali Asgar mukaddashin kula da al'adu a hukumar kula da al'adu da dangantaka ta musulunci ya yi bayani kan shirin hukumar a wannan wata na Muharram a kasashe waje da cewa za su gudanar da shiri na watan Muharram a cikin yankuna daban daban har guda saba'in na duniya.




Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ne ya watsa rahoton cewa; Ali Asgar mukaddashin kula da al'adu a hukumar kula da al'adu da dangantaka ta musulunci ya yi bayani kan shirin hukumar a wannan wata na Muharram a kasashe waje da cewa za su gudanar da shiri na watan Muharram a cikin yankuna daban daban har guda saba'in na duniya.Ya kara bayani da cewa tun watannin da suka gabata ne suka shirya yadda za su aiwatar da wannan shiri na watan Muharram a cikin kasashen duniya da kuma yadda a ka tsare yadda za a gudanar da shirye-shiryen .

906776
captcha