IQNA

Baje Kolin Littafi Mai Taken Shafofin Palasdinu A Ukrain

Bangaren al'adu da fasaha:kasuwar baje kolin littafai mai sunan Shafukan Palsdinu a garin Kaif babban birnin kasar Ukrain.



Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ne ya watsa rahoton cewa; kasuwar baje kolin littafai mai sunan Shafukan Palsdinu a garin Kaif babban birnin kasar Ukrain.an kawo littafai masu yawan gaske da aka rubuta da tarjama a cikin harsunan larabci da turanci ingila da na faransanci da kuma yaren rashanci da ke magana da bayani kan al'amuran da suka shafi Palasdinu da kuma addinai da ilimi da bincike.wannan wata babbar dama ce da za ta bawa al'ummomin nahiyar turai sanin halin da al'ummar palasdinu ke ciki .


906846