IQNA

Taimakon Da Gwamnatin Tailand Ke Bawa Makarantun Musulunci

Bangaren siyasa da zamantakewa; gwamnatin tailand ta amince da taimakawa wasu makarantu guda bakwai na musulmi ta hanyar daukan dawainiyar karatun yaran makarantar da kuma samar da abubuwan inganta makarantar kyauta ga yara da zai basu damar daukan karatu.




Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ne ya watsa rahoton cewa; gwamnatin tailand ta amince da taimakawa wasu makarantu guda bakwai na musulmi ta hanyar daukan dawainiyar karatun yaran makarantar da kuma samar da abubuwan inganta makarantar kyauta ga yara da zai basu damar daukan karatu.A ranar shidda ga watan azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya gwamnati ta mika wannan kyau ta kudi domin gudanar da aikin inganta wadandan makarantu da daukan darasi kyau a wannan makaranta.Wannan mataki da gwamnbatin Tailand ta dauka wani lamari ne na jinjinawa da kuma ya dace a wannan kasa da zama abin koyi ga sauran gwamnatoci da al'ummomi.


906333