IQNA

Taron Kan Mahangar Addinai Kan Ci Gaban Zamantakewa A Senegal

Bangaren kasa da kasa: a kasar Senegal da Ke yammacin Afrika za a gudanar da taro kan mahangar addinai da aka sabkar kan ci gada da habaka rayuwar zaman takewa kuma za a gudanar da taron ne a ranekun shad a sha bakai ga watan Azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a birnin Dakar fadar mulkinm kasar ta Senegal.




Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci tai ran ne ya watsa rahoton cewa' a kasar Senegal da Ke yammacin Afrika za a gudanar da taro kan mahangar addinai da aka sabkar kan ci gada da habaka rayuwar zaman takewa kuma za a gudanar da taron ne a ranekun shad a sha bakai ga watan Azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a birnin Dakar fadar mulkinm kasar ta Senegal.A wajan wannan taro mai muhimmanci da kayatarwa musamman idan aka yi la'akari da abubuwan da za a tattauna da kuma maudu'un taron ya shafi rayuwar zamantake da addini da kuma yadda addainai ke kollon muhimmancin habaka rayuwar zaman takewa da kuma masama da malaman addinai musamman musulmi.kiristoci da yahudawa za su halarci wannan taron da hakan zai kara kusanci da fahimtar juna a tsakanin mabiya addinai.


907591