IQNA

Zaman Taro Kan Baje Kolin Abincin Halal Karo Na Uku A Birnin Moscow

21:17 - December 01, 2011
Lambar Labari: 2232533
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro a mataki na kasa d akasa a birnin Moscow na kasar Rasha kan abincin Halal wanda kuma shi ne irinsa na uku da za a gudanar a birnin mataki na duniya.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo na halalexpo cewa, za a gudanar da wani zaman taro a mataki na kasa d akasa a birnin Moscow na kasar Rasha kan abincin Halal wanda kuma shi ne irinsa na uku da za a gudanar a birnin mataki na duniya tare da halartar masana daga kasashen musulmi daban-dabn da kuma wasu kasashe na nahiyar Asia.
Sama da kamfanoni da wakilan cibiyoyi na kayayyakin halal 150 ne daga kasashen duniya za su halarci zaman taron, inda za tattauna muhimman batutuwa da suka danganci fitar da irin wadannan kayyayki daga kasashen da ake sana’anta su zuwa sauran kasashen duniya domin amfanin musulmi da ma masu bukata.
Bayanin ya ci gaba da cewa za a gudanar da wani zaman taro a mataki na kasa d akasa a birnin Moscow na kasar Rasha kan abincin Halal wanda kuma shi ne irinsa na uku da za a gudanar a birnin mataki na duniya kamar dai yadda masu shirya taron suka ambata a cikin bayanin da suka fitar.
908626

captcha