IQNA

Tsayin Dakar Imam Huseini A Tarihi Ta Kebanta Da Sadaukarwa Da Shahada

15:42 - December 04, 2011
Lambar Labari: 2234171
Bangaren kasa da kasa: mantic din Imam Huseini (AS) it ace ta isar da sakon shahada da muhimmancin yin shahada da sadaukar da kai da rayuwa domin ciyar da addini da al'umma kuma ya isar da sakon fadakarwa cewa bai dace ba a kaskantar da kai a gaban makiya da mika wuya kuma yin shahada cin nasara ce babba ga addini da al'umma.

Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; mantic din Imam Huseini (AS) it ace ta isar da sakon shahada da muhimmancin yin shahada da sadaukar da kai da rayuwa domin ciyar da addini da al'umma kuma ya isar da sakon fadakarwa cewa bai dace ba a kaskantar da kai a gaban makiya da mika wuya kuma yin shahada cin nasara ce babba ga addini da al'umma.Ahmad Dilalo dan jarida kuma shugaban hadin guiwar kungiyar dalibai yan shi'a a kasar mali a wata tattaunawa da kamfanin dillancin labarai na Ikna ya bayyana cewa; Imam Huseini (AS) ya san zai yi shahada amma ya rungume ta saboda ya san ta hanyar shahada shi da iyalan gidansa da sahabbansa ne zai rayar da addinin musulunci da tafarkin ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayan gidansa.


909468

captcha