Bangaren siyasa da zamantakewa: shugaban jamhuriyar Ingushtya ya jaddada wajibcin kalubalantar ayyukan wahabiyawa da wahabiyanci a wannan kasar da cewa: a kasar ba guri ban e ya gudanar da ayyukan wahabiyanci da wahabiyawa da kuma ayyukan ta'addanci a wannan kasa.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; shugaban jamhuriyar Ingushtya ya jaddada wajibcin kalubalantar ayyukan wahabiyawa da wahabiyanci a wannan kasar da cewa: a kasar ba guri ban e ya gudanar da ayyukan wahabiyanci da wahabiyawa da kuma ayyukan ta'addanci a wannan kasa.Yunus Pik Yukur Uf shugaban kasar ta Ingushtya a wata tattaunawa ta baya bayan nan day a gabatar da jaridar Negan ya bayyana cewa: a wannan babu wani masallaci a wahabiyawa ko yan ta'adda da suke gudanar da ayyukansu na bakanta addini.
909686