Bangaren nazari da tunani: mamba a hukuma kula da musulmi a kasar Spain ya ce addinin musulunci wani bangare ne na tarihin turai dakara bayyana cewa; lokacin da zalunci na Andalis ya tsananta kan musulmi da fitar da su daga yankin turai saboda banbanci da wariya ta turai sun aksance ne yan Spian ne ba larabawa ba.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna ne da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa' mamba a hukuma kula da musulmi a kasar Spain ya ce addinin musulunci wani bangare ne na tarihin turai dakara bayyana cewa; lokacin da zalunci na Andalis ya tsananta kan musulmi da fitar da su daga yankin turai saboda banbanci da wariya ta turai sun aksance ne yan Spian ne ba larabawa ba.Ya fadi haka ne a lokacin gudanar da wani taro na wuni daya da aka gudanar da cewa musulunci ya kafuu da gidinsa da shiga nahiyar tun shekaru dubu daya da dari uku da suka gaba kuma ya fara shiga turan ne daga kasar Spain kuma ya kawo bayani da hujjoji na shigar musulunci a Turai a fuskoki da dama kama daga tarihi rawar da ya taka da matsayinsa a zamantakewar al'ummar spain.
912628