Kamfanin dillancin labarai na ikana da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: tsanannta doka da hukumci kan wanda ya saya da sayar da wani littaf na addini da kuma matakan adawa da addini da gwamnatin Baku a Jamhuriyar Azarbaijan ya haddasa adawa mai tsanani kan wannan mataki daga mabiya addinai.mabiya addinai a wannan kasa ta Azarbaijan sun nuna adawarsu a fili kan irin wannan mataki na nuna wariya da zaluntar musulmi da ke a wannan kasar da hana masu gudanar da ayyukansu na addini da zamnatakewa kamar sauran takwarorinsu da kuma hana su saye ko sayar da wani littafi da ya kunshi addini lamarin da suka ce san ba zai taba sabuwa ba dole a dauke wannan dauka ta zalunci da nuna wariya kuma uwa uba ta take masu hakkokinsu na addini.
914997