IQNA

An Buga Tare Da fitar Mujallar Duniyar Musulmi Da Meditrania A Cikin harshen Faransanci

14:58 - December 14, 2011
Lambar Labari: 2238826
Bangaren kasa da kasa, an buga tare da fitar da sabuwar mujja mai suna duniyar musulmi da Meditarnia a cikin harshen faransanci, wadda aka buga a jami’ar provence ta kasar faransa a cikin wannan wata na disamba.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na remmn.revues.org cewa, an buga tare da fitar da sabuwar mujja mai suna duniyar musulmi da Meditarnia a cikin harshen faransanci, wadda aka buga a jami’ar provence ta kasar faransa a cikin wannan wata na disamba da muke ciki.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan mujalla tana bayani ne kan muhimman batutuwa da suka danganci alaka da ke akwai tsakanin kasashen musulmi da kuma kasashen turai, musamman ma wadanda suke kan iyakar ruwan meditrania.
Yanzu haka dai an buga tare da fitar da sabuwar mujja mai suna duniyar musulmi da Meditarnia a cikin harshen faransanci, wadda aka buga a jami’ar provence ta kasar faransa a cikin wannan wata na disamba kamar yadda masu kula da buga wannan mujalla suka sanar.
Kasar faransa dai na daga cikin kasashen yammacin turai dasuke da yawan mabiya addinin muslunci, duk kuwa da cewa har yamzu gwamnatin kasar ba ta amince da addinin muslunci a matsayin addinin kasar ba.
914937

captcha